iqna

IQNA

shugaban Faransa
Tehran (IQNA) Wasu gungun masu fafutuka a shafukan sada zumunta sun ba da shawarar aikewa da sakon salati a yayin wasan da za a yi tsakanin kungiyoyin Morocco da na Faransa a matsayin martani ga goyon bayan da shugaban kasar Faransa ya bayar na batanci ga manzon Allah.
Lambar Labari: 3488334    Ranar Watsawa : 2022/12/14

Tehran (IQNA) shuagaban Faramsa ya ce sojojin kasarsa sun kashe shugaban kungiyar mayakan dake da ke da'awar jihadi a yankin Sahara.
Lambar Labari: 3486316    Ranar Watsawa : 2021/09/16

Tehran (IQNA) Shugaban Faransa Emmanuel Macron, ya yi barazanar janye dakarun kasarsa daga Mali idan ta kama hanyar zama kasa mai tsatsaurin ra’ayin Islama.
Lambar Labari: 3485966    Ranar Watsawa : 2021/05/30

Tehran (IQNA) duniyar musulmi na ci gaba nuna fushi da kuma tofin Allah tsine ga shugaban kasar Faransa kan goyon bayan da ya nuna ga cin zarafin manzo.
Lambar Labari: 3485325    Ranar Watsawa : 2020/10/31

Tehran (IQNA) musulmi a ko'ina cikin fadin duniya suna ci gaba da nuna rashin amincewa da kalaman batunci a kan addinin musulunci da shugaban Faransa ke yi.
Lambar Labari: 3485319    Ranar Watsawa : 2020/10/29